Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

NECO : Yadda dalibai suka koka kan dage jarrabawar a kurarren lokaci

Published

on

Daliban da ke rubuta jarrabawar kammala babbar sakandire ta NECO a kasar nan, sun koka kan yadda aka fitar da sanarwar dage jarrabawar a ranar Larabar da ta gaba a kurarren lokaci.

Tun da fari dai dage jarrabawar ya biyo bayan zanga zangar da ake yi ta ENDSARS a wasu jihohin kasar nan wadda ta rikide ta koma tashe tashen hankula.

Daliban sun kuma ce rashin isowar sanarwar zuwa gare su da wuri ya Sanya sun fita zuwa cibiyoyin rubuta jarrabawar sai dai Kuma suna isa aka sanar da su cewa an Dage jarrabawar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!