Connect with us

Labaran Wasanni

NFF ta nada Austin Eguavoen sabon darakta

Published

on

Kwamitin gudanarwar hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ya nada tsohon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Austin Eguavoen a matsayin sabon darakta da zai fara aiki nan take.

NFF ta bayyana hakan ne a wata sanarwa da ta rabawa manema labarai a ranar Talata.

Rahotanni sun ce, kungiyar kwallon kafa ta kasar Mali na dab da daukar Eguavoen a matsayin mai horas wa.

A wata tattaunawa da Jaridar Punch tayi dashi ya ce, “Hakika ina tattaunawa da kasar ta Mali amma idan har kasata Najeriya ta bani aiki tofa zan dawo gida domin ina matukar kaunar cigaban kasata.”

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,763 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!