Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

NFF: Ta tsaida ranar dawowa cigaba da gasar NPFL

Published

on

Hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ta bada umarnin dawowa ci gaba da gasar cin kofin kwararru ta kasa na kakar wasa ta shekarar 2020/2021 a ranar 15 ga watan Nuwamba mai zuwa.

NFF ta cimma wannan matsaya ne bayan kammala taron kwamitin gudanarwa da aka yi ta kafar Internet ranar Talata 20 ga watan Oktoba.

Hakan ya biyo bayan dage dokar dakatar da wasanni da kwamitin gwamnatin tarayya na karta kwana kan cutar COVID-19 ya kafa.

An dai dakatar da gasar ne a watan Maris na shekarar 2020 sakamakon barkewar annobar cutar Corona.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!