Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ni ban taɓa neman wani ɗan kwangila ya kawo min rashawa ba – Shekarau

Published

on

Tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya ce, tsawon lokacin da ya ɗauka yana mulki bai taɓa haɗa kai da wani ɗan kwangila don ya kawo masa kuɗi ba saboda an bashi aiki.

Shekarau wanda ke martani kan masu cewa an bashi miliyoyin kuɗaɗe a yayin komawarsa PDP.

Ya ce, a zamanin mulkinsa ya bai wa shugabannin ƙananan hukumomi ƴancinsu, bai danne haƙƙinsu ba kuma al’umma sun shaida.

Malam Shekarau ya ce, na faɗa a wajen taro, Kwamishinonin suna nan, shugabannin ƙananan hukumimin suna nan.

Wanda ya san ya taɓa ɗauko naira ɗaya ya kawon, bai faɗa ba, ban yafe ba inji Malam Shekarau.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!