Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

NNPC na shirin sayar da hannun jari ga mabukata

Published

on

Kamfanin Man Fetur na Nijeriya NNPCL, ya tabbatar da aniyarsa ta sayar da wani bangare na hannun jarinsa ga masu aniyar zuba jarin.

Shugaban kamfanin na NNPCL Mele Kyari, ne ya ba da tabbatar da hakan yayin wani taro kan al’amuran da suka shafi Man Fetur da iskar Gas kashi na 22, wanda aka gudanar ranar Talatar makon nan a birnin tarayya Abuja.

Da yake jawabi dangane da batun da ya shafi sake fasalin fannin domin cin gajiyar sa a nan gaba, Mele Kyari ya ce, matakin sayar da hannun jarin kamfanin abu ne da ke kan ka’ida.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!