Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

NNPCL ya gargadi masu boye Fetur

Published

on

Kamfanin man fetur na kasa, NNPCL, ya gargadi mutanen da ke sayen man Fetur su na adanawa domin tsoron fuskantar karanci da karin farashinsa.

Wannan gargadi ya biyo bayan karuwar jerin motoci a gidajen mai a sassan kasar nan a baya-bayan nan.

Kamfanin na NNPC, ya ce, yin gargadin ya zama dole, sakamakon yadda ake ci gaba da fuskantar dogayen layukan ababen hawa a gidajen mai a wasu sassan kasar nan, da ya fi kamari a babban birnin tarayya da kuma jihar Ikko.

Wata sanarwa da kamfanin na NNPC ya fitar, ta ba wa ‘yan Najeriya tabbaci, cewa an shawo kan matslar da ta haifar da layuka a gidajen man.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!