Connect with us

Labarai

NNPC:akwai yiwuwar kara fadada aikin samar da bututun mai na Ajaokuta

Published

on

Kamfanin mai na kasa NNPC zai duba yuwar kara fadada aikin samar da bututun mai da ake yi daga Ajaokuta zuwa Kaduna ya dangana zuwa nan jihar Kano.

Babban manajan daraktan kamfanin na NNPC Dr, Maikanti Baru ne ya bayyana hakan a yayin da yake karabar lambar girmamawa da wata kungiyar ta bashi.

Mai Kanti Baru ya ce Kamfanin ya duba yuwar sake fadafa aikin na samar da bututun isakar gas wanda zai dangana zuwa wasu kasashen Afirika. Ya kara da cewsr gwamnatin tarraya na aiki wajen fadada aikin samar da bututun isakar gas zuwa kasar Marocco

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 340,480 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!