

Hukumar zabe ta kasa (INEC), ta ce ta gano wasu sabbin hanyoyi da wasu baragurbin ‘yan siyasa su ke son amfani da shi wajen sayan kuri’un...
Kungiyar Bokon Haram ta kai hari sansanin sojan kasar nan dake birnin Maiduguri, yayin da suka cina wuta a wasu daga daga cikin gidajen ‘yan gudun...
Wata babbar kotun birnin tarayya Abuja da ke zama a Maitama ta bukaci a gaggauta saurarar karar da aka shigar gabanta na tilsatawa hukumar EFCC ta...
Kugiyar al’ummar Musulmi da ke jihar Lagos ta buka ci da a samar da kotun shari’ar musulunici da za ta dinga shari’a kan al’amuran da suka...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce za a iya ragewa wadanda ke daukar albashin sama da naira dubu talatin kudin su na albashi, domin dai-daita al’amarin...
Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da a fitar da naira biliyan biyu da miliyan dari shida don fara aikin titin Sharada zuwa Madobi da ke...
Majalisar dinkin duniya ta nuna damuwarta game da sake farfadowar mayakan Boko-Haram a yankin arewa maso gabashin kasar nan. A cewar majalisar tun bayan da kungiyar...
Babban jojin kasar na mai shari’a walter Onnoghen ya rantsar da mai shari’a Uwani Musa Abba Aji a matsayin shugabar kotun kolin kasar nan bayan da...
Fadar shugaban kasa ta yi kira ga kwamitin samar da zaman lafiya na kasa da ta dauki mataki kan jam’iyyar PDP tare da dan takarar shugaban...
Farfesa Wole Soyinka ya bayyana cewa yada kalaman kire da na bata suna a Yanzu haka ya zama babbar barazana ga bil’adama kuma hakan ma ka...