A yanzu haka ana dakon abin da ka iya kasancewa a cikin rundunar yan sanda ta kasa, sakamakon kammalar lokacin ritayar babban sefeto yan sandan kasar...
Kamfanin mai na kasa NNPC, ya ce, adadin danyen man da kasar nan ke fitarwa a duk rana a cikin shekarar da ta wuce, ya karu...
Kungiyar malaman jami’o’I ta kasa ASUU ta ce yajin aikin da da take yi a yanzu da ya shiga sati na bakwai, sun tsundumane saboda girmama...
A jiya Talata, kakakin rundunar sojan kasar Masar ya bayar da sanarwar, sojojin ruwan kasar sun isa kasar Saudiyya, domin hadin gwiwa da takwarorinsu na kasashen...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta ce shekarar 2018 shekara ce da ma’aikatan kasar nan suka sha tsananin azaba, sakamakon gazawar gwamnatin tarayya wajen tabbatar da...
Kungiyar gwamnoni ta kasa ta nuna rashin jin dadin ta kan abin da ta kira kalaman karya da ake yadawa a kanta na cewar gwamnonin kasar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta baiwa iyalan sojojin Nijar da suka rasa rayukan su sakamakon kwantan baunar da aka yi musu a dajin Dumburum da ke karamar...
Fadar shugaban kasa ta bayyana rade-rade da kuma zargin da wasu ‘yan majalisar suke yi kan cewa majalisar zartarwa da gangan suka ki sanya isasun kudaden...
Hukumar tara kudaden shiga ta kasa FIRS ta ce ta sanya kimanin tiriliyan 4 da biliyan 63 a asusun gwamnatin tarayya daga farkon watan Janairu zuwa...
Rundunar yan sandan kasar nan ta kori wasu jami’anta uku da ke ofishin yan sanda na Ijanikan a jihar Lagos bisa laifin yin fashi da makami...