

Majalisar wakilai ta Nijeriya ta bukaci gwamnatin tarayya da sauran kananan hukumomi da su haramta amfani da wani shahararren littafin karatun yara a firamare mai suna...
Hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu a Jihar Kano wato PHIMA ta hada hannu da hukumar kula da da’ar ma’aikata wato servicom dan inganta...
Gwamnatin Tarayya Nijeriya ta ce ‘yan jarida kasar na aiki cikin mawuyacin yanayi, in da a yawancin lokuta sukan rasa rayukan su yayin gudanar da aikin...
Shugaban kasar Amurka Joe Biden, yace Shugaban Masar Abdel Fattah Al-Sisi ya amince da bude mashigar Rafah ga wasu manyan motoci dake dauke da kayan agaji...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce yayi alfahari Da farinckin kasancewar sa a wannan taror Da Zai Dora Jihar Kano a sahun gaba...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, sama da mutane dari biyu da casa’in ne ta cire daga cikin mutanan da suka nemi shiga tsarin auren ‘yan gata...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da rabon kayan karatu ga ɗaliban firamare da sakandare domin ƙara bunƙasa harkar koyo da koyarwa a...
Kungiyar dake kawo ci gaba akan harkokin noma a Afrika wato sasakawa ta bayyana cewa inganta harkar noma wata hanya ce da zata kawo cigaba mai...
An buƙaci al’umma da suyi koyi da ɗabi’un ma’aiki SAW da sahabban sa domin samin dacewa anan duniya da kuma gobe kiyama Malan Ibrahim Khalil ne...
Kungiyar masu sarrafa shinkafa ta Nijeriya, wato RIFAN, ta bayyana damuwa game da matakin gwamnatin kasar na dage haramcin shigar da wasu kayayyaki daga kasashen waje...