Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Shugabar matan NNPP ta sauka daga mukaminta

Published

on

 

Shugabar Mata shiyar arewa maso yamma ta jam’iyar NNPP Hajiya Aisha Ahmad kaita ta ajiye mukaminta a yau,

Hajiya Aisha Ahmad Kaita ta bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai yau a Kano

Ta kara da cewa ajiye mukamin na ta ya biyo bayan wofantar da su da akayi bayan suyi duk bakin kokarin su na tabbatar da nasarar jam’iyar ta su lokacin zaben gwamnan jihar Kano.

Aisha kaita ta ce akwai alkawarin da gwamnan Kano yayi mata amma har yanzu shiru kuma ita a yanzu itace take bin NNPP da kungiyar kwankwasiyya bashi.

Wakilin mu Abubakar Musa Labaran ya rawaito mana cewa Hajiya Aisha ta ce tana nan a jam’iyar NNPP ya zuwa yanzu.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!