Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yan bindiga sun sake yin garkuwa da mutane a Kajuru

Published

on

Wasu ‘yan bindiga da har yanzu ba a kai ga gano su ba, sun yi garkuwa da mutum fiye da Tamanin a garin Kajuru yayin wani sabon hari da suka kai.

Rahotonni sun bayyana cewa, bata garin sun kai harin ne a ranar Lahadi, inda suka fasa shaguna tare da sace kayan abinci da sauran muhimman kayayyaki.

Tuni dai mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar ta Kaduna Mansur Hassan ya tabbatar da sace mutanen amma bai bayyana adadin mutanen da aka sace din ba, ya na mai cewa rundunar za ta bayyana adadin wadanda aka sace din nan gaba kadan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!