Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zaman ta a Kano ta dakatar da shugabancin jam’iyar PDP ƙarƙashin Shehu Sagagi. Kotun ta dakatar da su tare da...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano SEMA ta ce zuwa yanzu adadin waɗanda suka mutu sakamakon fashewar tukunyar Gas sun kai mutane 9 yayin da...
Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya fice daga jam’iyyar APC zuwa NNPP mai kayan marmari. Shekarau ya fice daga jam’iyyar ƙarƙashin jagorancin tsohon gwamnan Kano...