

Tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kiru da Bebeji a zauren majalisar tarayya Abdulmumin Jibrin Kofa ya sanar da ficewa daga jami’iyyar APC mai...
Ƙungiyar masu jiragen sama ta Najeriya (AON) ta sanar da dakatar da ayyukanta, daga ranar Litinin 9 ga watan Mayun 2022. Shugaban ƙungiyar Alhaji Abdulmunaf Yunusa...
A ranar Juma’a 06 ga Mayun da muke ciki ne Mambobin Majalisar dokokin jihar Kano na jami’iyyar PDP 10 suka sauya sheka zuwa NNPP mai alamar...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Mikel Arteta ya sabunta kwantaragin shekaru uku da tawagar da ke birnin London. Dan kasar Spain Mikel Arteta ...