Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yadda na ji lokacin da saurayina ya bani miliyan guda – Bilkisu OBilly

Published

on

Tauraruwar TikTok Bilkisu Isah Obilly da ake yiwa laƙabi da Sarauniyar TikTok ta Arewa ta bayyana manyan kyautukan da samari suka taɓa yi mata.

Obilly ta ce, mafi girman kyautar da aka yi mata, shi ne wani saurayinta ya bata gida, yayin da ɗayan kuma ya bata miliyan guda lakadan.

Tauraruwar ta bayyana hakan ne a zantawarta da shirin Taurarin TikTok na tashar Dala FM Kano.

Labarai masu alaka:

Sanadin TikTok na soma sayar da maganin mata – Mai Wushirya

Da yawa daga cikin iyaye ba su san yadda TIKTOK ke ɓata tarbiyyar yaran su ba – Afakallah

Obilly wadda ƴar kasuwar waya ta Farm Centre da ke Kano ce, ta kuma bayyana abin da ya sa ta caccaki samarin kasuwar a TikTok.

Amma ta nemi afuwarsu kasancewar abin ya janyo mata matsala.

Ku latsa nan domin kallon cikakkiyar tattaunawar

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!