Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Malamar Aji ta nemi afuwar Malam Daurawa

Published

on

Shafin Northern Hibiscus na Aisha Falke wadda aka fi sani da malamar aji ya nemi afuwar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa kan wallafa hoton amaryarsa.

A saƙon da ta wallafa, Falke ta nemi afuwar malamin inda ta ce, ta wallafa hoton ne don taya shi murna ba don wani abu ba.

Ga abin da ta wallafa.

Yanzu haka dai tuni Northern Hibiscus ta cire hoton amaryar Malam din da ta wallafa.

Wannan na zuwa awanni kaɗan bayan da Freedom Radio ta zanta da malamin a kan lamarin.

Malam Daurawa ya gargaɗi masu yaɗa hoton amaryarsa da su daina.

A Jumu’ar nan ne Malam Daurawa zai angonce da Gwarzuwar Alƙur’ani ta ƙasa Malama Haulat Amin Ishaq a birnin Gusau na jihar Zamfara.

Labarai masu alaka:

Matsayar Gwamnatin Kano kan fatawar Malam Daurawa kan al’aurar mata

Sheikh Daurawa ya musanta zargin yin rawa a gidan biki

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!