Shirin yayi duba ne kan muhimmancin wannan rana ta 14 ga wata Yuni, da ta kasance ranar bayar da gudunmowar jini ta duniya, da hukumar lafiya...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta lallasa kasar Sao Tome and Principe da ci 10-0 a wasan neman cancantar zuwa gasar cin kofin kasashen...
Shirin na wannan rana yayi duba ne ga makomar arewa ta fuskar shugabanci, tsaro da lalacewar tarbiyyar matasa. Baƙin namu sun haɗa da Comrade Saddad Usman...
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.