Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Fasinjojin Airpeace Legas zuwa Kano sun yi zanga-zanga

Published

on

Wasu fasinjojin jirgin Airpeace da ke shirin zuwa Kano daga Legas a yau Litinin sun yi zanga-zanga a filin jirgin saman Legas.

Fasinjojin sun ce, tun ƙarfe biyu na rana ake sauya musu lokacin tafiya har kawo bayan sallar magriba.

Ku kalli zanga-zangar da suka yi don nuna damuwarsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!