

Hukumar Sadarwa ta kasa NCC tace zuwa yanzu ta rufe layukan sadarwa da ba’a hada da lambar shaidar zama dan kasa ba sama da miliyan 72....
Majalisar dattawa tayi sammacin Ministan ci gaban Matasa da wasanni na kasa Sunday Dare da shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa NFF, Amaju Pinnick, biyo bayan...
Ƴan sanda sun gurfanar da dattijuwar nan Furaira Abubakar Isah a gaban kotu da matashin da ake zargi Isah Hassan. Ana dai zargi dattijuwa Furaira mazaunoyar...
Ana zargin wani mutun kai kimamin shekaru 55 a duniya ya rataye kansa. Da asubahin ranar Laraba aka tarar da mutumin rataye a jikin wata bishiyar...