

Hukumar Fansho ta jihar Kano ta ce, tana sane da yadda ake zaftarewa kowanne dan fansho kudinsa a ƙarshen kowanne wata. Shugaban hukumar Alhaji Sani Dawaki...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars na rasa kusan Naira miliyan talatin da shida sakamakon rashin buga wasa a gida a kakar wasa ta shekarar 2020/2021....
Kotun majistire mai lamba 25 da fara sauraren wata shari’a da aka gurfanar da wasu matasa bisa zargin hada kai wajen satar dabbobi. Kotun ƙarƙashin mai...