Connect with us

Bidiyo

Yadda ‘yan sanda ke karbar kudi a hannun direbobin motocin sufuri

Published

on

Direbobin motocin fasinja a nan Kano sun koka kan kuɗaɗen da ƴan sanda ke karɓa a hannunsu yayin da suke tafiya a kan hanyoyi.

Direbobin dai na kukan cewa wasu jami’an ƴan sanda kan ɓata musu lokaci matuƙar suka ƙi amince wa su bada kuɗin.

Domin jin yadda direbobin ke kokawa, ku saurari wannan rahoton daga Ahmad Muhammad Lawan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!