Majalisar dattijai ta ce, an ware sama da Naira biliyan 190 domin gudanar da ƙidayar jama’a a shekarar 2022. Kwamitin majalisar mai kula da yawan jama’a...
Allah ya yiwa sarkin tsaftar Kano Alhaji Ja’afaru Ahmad Gwarzo rasuwa. Guda daga cikin ƴaƴan sa mai suna Asma’u Ja’afaru ta tabbatar da rasuwar sa yayin...
Dan wasan gaba na kasar Faransa da kungiyar Real Madrid dake kasar Spaniya Karin Benzema zai kwashe shekara 1 a gidan Yari, tare da biyan tarar...