Yau ne ake sa ran Malam Abduljabbar zai fara kare kansa bisa tuhumar da ake masa. Babbar kotun Shari’ar musulunci mai zamanta a ƙofar kudu ƙarƙashin...
Kasar Senegal ta kai zuwa wasan karshe na gasar cin kofin Afrika da ake gudanarwa a kasar Kamaru. Senegal dai ta samu nasara kan kasar Burkina...
A gobe Alhamis ne shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai bar Najeriya zuwa ƙasar Ethiopia wato (Habasha) domin yin wata ziyarar kwanaki huɗu a birnin Addis Ababa...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta dakatar da sayar da rigar dan wasan ta Mason Greenwood ta kafar Internet. United ta dakatar da dan wasan...