

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars da takwararta ta Remo Stars sun tashi wasa babu ci a wasannin gasar Firimiya ta Najeriya NPFL mako na 10....
Kotun majistiri mai lamba 58 ta ɗage zamanta na gobe Alhamis 3 ga watan Fabrairu a kan zargin da ƴansanda ke yiwa tsohon Kwamishinan Ayyuka Injiniya...