Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

NPFL: Kano Pillars ta raba maki da Remo Stars

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars da takwararta ta Remo Stars sun tashi wasa babu ci a wasannin gasar Firimiya ta Najeriya NPFL mako na 10.

Fafatawar da ta gudana a ranar Laraba 02 Ga Fabrairun 2022 a filin wasa na Ahmad Bello da ke jihar Kaduna.

Remo Stars Fc dai a kakar wasannin da muke ciki ta ci gaba da jagorantar teburin gasar ta NPFL wanda jumulla har kawo yanzu batayi rashin nasara a wasanni 10 da ta bugaba.

Inda ita kuma Kano Pillars a makon da ya gabata ta samu nasara har gidan Heartland dake jihar Imo.

A sauran wasannin mako na 10 da aka buga yau Laraba sun hada da……

Abia Warriors 3-0 Wikki Tourist

Akwa United 1-1 Kwara United.

Enugu Rangers 0-1 Plateau United.

Kano Pillars 0-0 Remo Stars.

Katsina United 1-0 Sunshine Stars.

Lobi Stars 1-1 Niger Tornadoes

Nasarawa 2-1 Enyimba

Rivers United 2-1 Dakkada FC

Shooting 4-0 Heartland

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!