

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta yi rashin nasara da ci 1-0 a hannun tawagar Rayo Vallecano a wasan gasar La Liga da suka buga a...
Farashin Bitcoin ya sake fadowa tare da shafe daruruwan miliyoyi kudaden daga kasuwannin cryptocurrency. Lamarin dai ya jefa mafi yawancin ‘yan kasuwar Bitcoin din cikin firgici....
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta inganta wasan kwallon kafa mai taken 5 a side a jihar. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana...
Cibiyar hada-hadar al’amuran banki a Jami’ar Bayero da ke Kano, ta ce sai shugabanni sun bada kariya ga dukiyar al’umma sannan za a samu ci gaba....
Akalla ‘yan wasa 124, ne ake sa ran zasu fafata a gasar Kwallon Tennis ta Dala Hard Court , da zata gudana a birnin Kano Najeriya...
Masu tsaron raga: Courtois da Lunin da Fuidias. Masu tsaron baya sun hadar da: Carvajal da E. Militão da Alaba da Vallejo da Nacho da Marcelo...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci kungiyoyin kishin al’umma da su rika tallafawa wajen ciyar da harkokin Ilimi gaba a kasar nan....
Kotun ɗaukaka ƙara ta sallami matar nan mai suna Love ogar wadda ake tuhuma da satar yara 3 a Kano. Kotun karkashin mai shari’a Ita I....
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce Najeriya ta mayar da hankali kan rage dogaro da arziƙin man fetir. Shugaban ya ce, ya zuwa yanzu Najeriya ta...