

Barcelona za ta buga gasar La Liga ranar Laraba a gidan Rayo Vallecano ba tare da Ansu Fati ba. Ansu Fati ya ji rauni ne a...
Ƙungiyar tarayyar Afirka ta dakatar da ƙasar Sudan daga cikinta har sai an dawo da mulkin farar hula a ƙasar. Ƙungiyar ta ce juyin mulkin da...
Hukumar NYSC ta ƙasa ta ja kunnan masu yiwa ƙasa hidima da su guji saka kayan gida a sansanonin yiwa kasa hidima. Shugaban hukumar a jihar...
Babban kwamandan hukumar Hisba a Kano Shurkh Muhammada Harun Ibn Sina ya ce sun yi nasarar cafke matashin nan da yake ikirarin sayar da kan sa....
Hukumar bada agajin gaggawa ta ƙasa NEMA, ta ce za ta fara rabon kayan abinci ga sansanoni yan gudun hijara a jihar barno da addadinsu ya...
An harbe ƙasurgumin ɗan fashin nan da ke satar mutane har ma da shanu mai suna Damuna a jihar Zamfara. Kungiyar da Dogo Gide ke jagoranta...