

Wata babbar kotu a birnin tarayya Abuja a ranar Talata, ta nemi gwamnatin jihar Kano da ta nemi afuwa a wajen tsohon sarkin Kano Malam Muhammad...
Wata kotun tarayya da ke Abuja ta rushe zaben da aka yiwa shugaban jam’iyya APC tsagin gwamnan Kano Dakta Abdullahi Ganduje. Tsagin gwamna Ganduje dai Abdullahi...
Dan wasa Lionel Messi ya sake lashe kyautar Ballon d’Or karo na bakwai ta shekarar 2021. Messi wanda ya zura kwallaye 41 da tai makawa aka...