

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na jogarantar taron majalisar ƙoli kan sha’anin tsaro a fadar sa da ke birnin tarayya Abuja. Daga cikin wadanda suka halarci taron...
Majalisar dattijai ta ce, an ware sama da Naira biliyan 190 domin gudanar da ƙidayar jama’a a shekarar 2022. Kwamitin majalisar mai kula da yawan jama’a...