Domin jin yadda siyasar Kano da ma Najeriya baki daya, ga shirin Kowane Gauta da ya kunshi tsantsar ra’ayin ‘yan siyasa na kashin kan su.
Ku saurari shirin Inda Ranka da ya kunshi batutuwan al’ajabi da nishadantarwa da fadakarwa tare da ilimantarwa.
An Tashi Lafiya: Nasiru Salisu Zango 17-12-2021
A wannan ranar an tattauna ne kan batun cike kududdufai ko manyan tafkuna da bola kuma daga ƙarshe a mayar da su fiyale da za a...
An Tashi Lafiya-16-12-2021-Abdulkadir Haladu Kiyawa
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za a kammala aikin Dam ɗin Ƴansabo da ke karamar hukumar Tofa a farkon shekarar 2022. Kwamishinan Muhalli Dakta Kabiru Ibrahim...
Shirin da ya kunshi tsantsar ra’ayin ‘yan siyasa kuna tare da Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano 15-12-2021
Shirin inda ranka kuke saurare tare da Nasiru Salisu Zango 15-12-2021
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.