

Gwamnatin Jihar Kano ta ba da umarnin dakatar da sare bishiyoyi ba tare da ka’ida ba a harabar gidan talabijin na jihar, Abubakar Rimi Television (ARTV),...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta kasa (NARD) ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki 21 da ta fara aiwatar da tsarin kasa na kare ma’aikatan...
Hukumar Kiyaye afkuwar Haddura ta Kasa FRSC ta ce adadin hadurran mota ya ragu da kashi 27 cikin 100 a lokacin bukukuwan Babbar Sallah na shekarar...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cewa za ta fara tantance wadanda suka nemi shiga shirin auren zawarawa daga ranar Litinin, 8 ga Yunin...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC ta hana tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i, zuwa asibiti domin a duba lafiyarsa, a cewar...
Yau shekaru 12 kenan cif da rasuwar Sarkin Kano na 13 a jerin sarakunan Fulani, marigayi Ado Bayero, wanda ya rasu a ranar 6 ga watan...
Iran ta ce dakarun juyin juya halin ƙasar (IRGC) sun kai hare-hare kan sansanonin Amurka da ke yankin Gabas ta Tsakiya da makamai masu linzami na...
Matatar Dangote ta ƙara yawan fetur da take samarwa zuwa ganga 700,000 a rana Matatar man fetur ta Dangote ta ƙara yawan man fetur da take...
Amirul Hajj na Jihar Kano, Sarkin Gaya, Dakta Aliyu Ibrahim Abdulkadir, ya tabbatar da cewa an kammala shirye-shiryen dawo da mahajjatan jihar kano zuwa gida Najeriya...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce a mako mai zuwa za a fara buɗe ofisoshin jami’an tsaro mallakin jihar a dukkanin ƙananan hukumomi arba’in d hudu domin...