

Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli ta rufe wasu banɗakunan haya guda biyu a kasuwar Ƴankaba saboda rashin tsafta. Kotun ta yanke hukuncin ne ƙarƙashin...
Gwamnatin jihar Kano za ta gudanar da ɗuban tsaftar muhalli a gobe Asabar. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya tabbatar da hakan ta cikin...
Najeriya na mataki na biyar a jerin jadawalin da hukumar FIFA ta duniya ta fitar a nahiyar Afrika, yayin da kasar Belgium ke mataki na daya...
Majalisar zartarwa ta ƙasa ta amince da bayar da kwangiloli 16 don farfaɗo da harkokin samar da wutar lantarki a Najeriya. Majalisar ta amince da hakan...
Ana fargabar hatsarin mota a Katsina ya hallaka liman da wasu matasa kimanin bakwai ƴan unguwar Kurna ta jihar Kano. Mai unguwar Kurna Tudun Bojuwa, Kwaciri...