

Gwamnatin tarayya ta ce halin rashin tsaro da kasar nan ke ciki ne ke ƙara ta’azzara farashin kayan masarufi. Ministan tsaron Manjo Bashir Salihi magashi mai...
A ƴan kwanakin nan dai an ga yanda ake fuskantar matsala ta karan cin man fetur a faɗin kasar nan, wanda ba’a san dalilin faruwar hakan...
Ƙungiyar malaman makarantu ta ƙasa NUT ta ce, sama da malamai ɗari takwas ne suka rasa rayukan su sanadiyyar ayyukan ta’addanci a sassan ƙasar nan. Shugaban...
Hukumar ƙwallon Volley ball ta Najeriya ta gayyaci ‘yan wasa daga rukunin matasa ‘yan kasa da shekaru 19 zuwa 20, sansanin daukar horo a Kaduna. Najeriya...
Kungiyar kwallon ta Barcelona za ta gabatar da Xavi Hernandez a matsayin sabon mai horas da ‘yan wasan ta a gaban dubban magoya bayanta a ranar...