

Majalisar dokokin jihar Kano ta ba da umarnin dakatar da duk wasu gine-ginen shaguna da ake yi a jikin masallacin Juma’a na Abdullahi Bayero da ke...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara ta ce ta kuɓutar da wani mutum da masu garkuwa da mutane suka sace a ƙauyen Sabon garin Rini. Mai...
Kungiyar malamai ta kasa rashen jihar Kano NUT ta bayyana cewa baban Ƙalubalen da suke fuskanta bai wuce na rashin kayan koyo da koyarwa. Kazalika ƙungiyar...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa reshen jihar Kano ta ce gwamnatin tarayya ta fara biyan su kuɗaɗen da suke bin ta ba shi. Ƙungiyar...
Gwamnatin Kano ta musanta labarin cewa an kama mai ɗakin gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje. Wannan na cikin wata sanarwa da kwamishinan yaɗa labarai Malam...
Gwamnonin jihohin Kudancin Ƙasar nan sun yanke shawarar shigar da gwamnatin tarayya Ƙara kan harajin VAT. Hakan na cikin wata sanarwa da ƙungiyar gwamnonin ta fitar...
Mamallakin kamfanin Facebook da Whatsapp Mark Zuckerberg, ya nemi afuwar al’ummar Duniya sakamakon katsewar shafukan sadarwar a ranar Litinin. Lamarin dai ya faru kwana guda bayan...
Kamfanin Sadarwa na Twitter ya amince da dukkan sharudan da aka gindaya masa kafin ya ci gaba da aiki a kasar nan. Ministan yada labaran Lai...