Connect with us

Labarai

Rundunar sojin ruwa ta musanta rahoton bada admission a Kwalejin sojoji ta Offa

Published

on

Rundunar sojin ruwan ƙasar nan ta yi kira ga jama’a da su yi watsi da wata sanarwa da ake yaɗawa ta cewa an fara bada admission a Kwalejin sojin ruwa da ke Offa a jihar Kwara.

Hakan na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar Commodore Sulaiman Dahun ya aike wa Freedom Radio.

Sanarwar ta yi kira da su yi watsi da waccan sanarwa da ake yaɗa wa a kafafen sada zumunta domin ba ta da tsuhe balantana makama.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!