Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Champions League: Manchester United ta yi canjaras da Atalanta

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United da ke kasar Ingila sun tashi wasa 2 da 2 da kungiyar kwallon kafa ta Atalanta da ke kasar Italiya a gasar Champions League a ranar Talata 02 ga Nuwambar 2021.

Wasan da ya gudana a filin Gewiss dake kasar ta Italiya.

Dan wasa Josip ne ya fara zura kwallon farko a minti na 12 da wasan.

Kafin daga bisani dan wasan Cristiano Ronaldo ya warware kwallon a minti na 45.

Jim kadan bayan dawowa daga hutun rabin lokaci dan wasa Duvan Zupata ya kara ta biyu a minti na 56.

Yayinda a minti na 90 Ronaldo ya sake zura kwalle ta biyu kuma jummala Manchester United da Atalanta suka tashi wasa 2-2.

Yanzu haka dai Manchester United da Villarreal na da maki 7 kowannansu a matsayin na 1 da na 2 a wasan hudu da suka buga yayin da Atlanta ke a matsayin ta 3 da maki 5 sai Young Boys dake na 4 da maki 3 a rukunin da suke na F.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!