

Zakarun gasar Champion League a kakar wasanni ta 2020/2021 Chelsea na zawarcin dan wasan gaba na Super Eagles da Napoli Victor Osimhen. Osimhen dai ya zura...
Kungiyar kwallon kafa ta Benfica daga kasar Portugal, ta yi nasarar doke Barcelona da ci 3-0 a gasar cin kofin zakarun turai Champions League a ranar...
Zakarun gasar Champions Leagues ta shekarar 2020/2021 Chelsea ta yi rashin nasara a hannun Juventus da ci 1-0 a wasan da suka fafata a ranar Laraba...
Kungiyar tagwaye ta jihar Kano ta ce za ta ci gaba da samar da hadin kai da taimakon juna tsakanin tagwayen dake fadin jihar Kano. Shugaban...
Binciken masana harkokin lafiya ya gano cewa ciwon zuciya ba iya baƙin ciki da ɓacin rai ne kaɗai ke haddasa shi ba. A cewar su ana...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma’a 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu ga ma’aikata. Hutun wani ɓangare ne na murnar cikar Najeriya shekaru 61...
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Awka dake jihar Anambra ta bayyana sabon tsarin babban bankin kasa CBN na hana tafiya da kudade wato (Cashless Policy)...
Kungiyoyin bunkasa tattalin arzikin Najeriya wato NESG, sun zargi gwamnatin jihohi da dogaro da kudaden suke samu daga asusun gwamnatin tarayya. Shugaban gamayyar kungiyoyin Laoye Jaiyeola...