Gwmnatin tarayya za ta sanya dokar ta ɓaci da kuma tsaurara matakan tsaro a jihar Anambra gabanin zaɓen gwamnan jihar da za a yi a ranar...
Da tsakar ranar Laraba wata babbar motar dakon kaya ta yi taho mu gama da jirgin ƙasa a Kano. Babbar motar ta yi taho mu gama...
ƙungiyar masu kiwon kifi ta ƙasa rashen jihar Kano ta ce babban kalubale da ta ke fuskanta bai wuce rashin samun abincin kifi da aka sarrafa...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano SEMA da ta mayar da hankali wajen...
Gwamnatin tarayya ta amince da fara biyan alawus ga ɗaliban da ke karantun digiri na farko a jami’o’in gwamnatin tarayya a ƙasar nan da ya kai...