Kungiyar direbobin dakon man fetur da iskar gas ta kasa NUPENG ta janye yajin aikin da kuduri aniyar farawa a ranar litinin, bayan da gwamnatin tarayya...
Wani tsagi na majalisar malaman Kano sun sanar da tsige shugaban majalisar Malam Ibrahim Khalil. Malaman sun sanar da ɗaukar matakin ne yayin wani taron manema...
Da safiyar ranar Litinin ne jami’an hukumar tsara birane ta jihar Kano KNUPDA, suka rushe wasu daga cikin gine-ginen da aka yi a masallacin Juma’a na...
Jarumin fina-finan Hausa Mustapha Naburaska ya ce babu adawa tsakanin sa da Gwamnatin Kano a yanzu. Naburaska ya bayyana hakan ne a wata hira da Freedom...