Connect with us

Barka Da Hantsi

Ingantaccen tsarin gudanar da zabe zai taimaka wajen kyautata rayuwar al’ummar Najeriya – Kawu Sumaila

Published

on

Alhaji Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila ne ya bayyana haka yayin tattaunawa da shi ta cikin shirin Barka da Hantsi na nan gidan Freedom Rediyo da ya mayar da hankali kan batun sabuwar dokar zaɓe da Majalisar dokoki ta ƙasa ta ke yin aiki a kanta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!