Gwamnatin Tarayya ta ce ta cimma matsaya da gamayyar ƙungiyoyin ma’aikatan lafiya JUHESU kan barazanar su na tsunduma yajin aiki. Ministan ƙwadago da samar da aikin...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta sanar da cewa bata da nufin dakatar da layukan sadarwa, kamar yadda ake ta yaɗa jita-jitan cewa zata aiwatar da hakan. Hakan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karɓi baƙuncin Yariman ƙasar Saudiyya kuma Ministan harkokin ƙasashen waje, Yarima Faisal Bin Farhan Al-Saud a fadar sa, a ranar Talata....
Ƙungiyar Taliban a ƙasar Afghanistan ta naɗa Muhammad Hassan Akhund a ranar Talata, a matsayin wanda zai jagoranci gwamnatin Afghanistan, makonni kaɗan bayan ƙwace mulkin ƙasar....
Kungiyar kwallon kafa ta Kasa Super Eagles ta doke kasar Cape Verde da ci 2-1 a wasan neman tikitin buga kofin Duniya da za a gudanar...
Hukumar kwallon kafar Turai UEFA ta janye dokar hana magoya baya zuwa wata kasar kallon wasanni. Dokar da za ta fara aiki a mako mai zuwa,...
Shekara guda kafin fara gasar cin kofin Duniya ta shekarar 2022 da za’a gudanar a kasar Qatar. Hukumar kwallon kafa ta kasar za ta kaddamar da...
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC ta ce, ta fara aikin nazartar dokokin ƙungiyar a fadin ƙasar nan. Shugaban sashen bincike na ƙungiyar NLC Dakta Onoho’Omhen Ebhohinhen...
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa ta ƙasa NCDC ta ce mutane 65,145 ne suka kamu da cutar kwalara a jihohin 23 cikin kwanaki biyar. Hukumar ta...