Hukumar Kula da yanayi ta ƙasa NiMET ta yi hasashen samun mamakon ruwan sama mai ƙarfin gaske a Kano na tsawon kwanaki 3. NiMET ta ce,...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na wata ganawa da shugabannin tsaron kasar nan a fadar sa da ke Villa a Abuja. Rahotanni sun bayyana cewa shugaba Buhari...
Dan wasan baya na kasar Cape Verde Carlos Ponck, ya ce za su yi duk mai yuwuwa wajen ganin sun doke kungiyar kwallon kafa ta kasa...
Kyaftin din Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Ahmad Musa ya ce duk da wasu daga cikin ‘yan wasan Kungiyar sun koma Kungiyoyin su da...