

A wasan sada zumunci da kungiyoyi ke fafatawa a nan jihar Kano, FC Sheshe ta doke Samba Kurna wato Kwankwasiyya FC da ci 2-0. Wasan dai...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta doke Inter Milan da ci 1-0 a gasar cin kofin zakarun kungiyoyin kwallon kafa ta Turai Champions league. An...
Kungiyar kwallon kafar Mata ta Najeriya Super Falcons, ta yi nasarar doke kasar Mali da ci 2-0 a gasar Aisha Buhari Cup da aka fara a...
Gwamnatin tarayya ta ce zata dauki sabbin jami’an rundunar ƴan sanda ta ƙasa 60,000 a tsawon shekaru shida masu zuwa. Babban Sufeton ƴan sanda na ƙasa...
Gwamnatin tarayya ta ce nan gaba kadan za a dage dakatarwar da aka yiwa kamfanin kafar sada zumunta na Twitter. Ministan yaɗa labarai da al’adu Alhaji...
Kungiyar kwallon kafa ta Enyimba ta nada tsohon Dan wasan Najeriya Finidi George a matsayin sabon mai horas da ‘yan wasan ta. Finidi George ya sakawa...
Tsohon Mai tsaron ragar kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Vincent Enyeama, ya ce yana fatan Kaftin din kungiyar Ahmad Musa zaiwa kasar nan wasanni...
Hukumar yaƙi da cin hanci da almundahanar kudade ta ƙasa ICPC, ta fara binciken kudaden kwantiragi na sama da biliyan 11 na asusun fanshon ƴan sanda...