

An gudanar da wannan taro ne da haɗin gwiwar cibiyar CAJA mai rajin tabbatar da adalci da shugabanci na gari. Hukumar ƙwadago ta duniya ta ce,...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United dake kasar Ingila, Cristiano Ronaldo ya ci kwallo ta136 a gasar zakarun nahiyar turai ta Champions...
Wasu ƴan bindiga sun ƙone gidan shugaban majalisar dokokin jihar Zamfara Alhaji Nasiru Mu’azu Magarya a ƙaramar hukumar Zurmi. Shugaban kwamitin harkokin tsaro na majalisar Alhaji...
Al’ummar karkara su samar da Burtalai tsakanin makiyaya da manoma – Sarkin Kano Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci Al’ummar karkara da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta buƙaci gwamnatin jihar Kano ta kori shugaban hukumar tattara kuɗaɗen haraji ta jihar Kano Abdurrazak Datti Salihi. Majalisar ta cimma matsayar...
Tsohon mai tsaran gida na Super Eagles Vincent Enyeama, ya alakanta rashin samun ‘yan wasannin kasar nan da gaza buga wasannin 100 ko sama da haka...
Hukumar KAROTA ta jihar kano ta tabbatar da rasuwar jami’in ta anan kano. Mai magana da yawun hukumar Nabulisi Abubakar Kofar Na’isa ne ya tabbatar da...
Kasar Kenya ta doke Najeriya a wasan Kwallon Kurket (Cricket ), ta kasashe Uku mai taken 4 Tri series dake gudana a kasar Uganda. Wasan wanda...
Kungiyar kwallon kafa ta All Star Sheka ta doke kungiyar kwallon kafa ta Ajax Dawakin Kudu a wasan sada zuminci da suka buga a jiya Litinin...