Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Champions League: Wasannin da za a buga yau Talata

Published

on

A yau Talata 28 ga watan Satumbar shekarar 2021, za a ci gaba da buga gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai ta Champion League, ta shekarar 2021/2022.

Wasannin zagaye na biyu na rukuni da za su gudana a yau sun hada da…..

Ajax daga kasar Holland za ta buga da Besiktas
daga kasar Turkiyya.

Shakhtar Donetsk daga kasar Ukraine za ta buga da Inter Milan daga Italiya.

AC Milan daga Italiya da
Athletico Madrid daga Sifaniya.

Borrusia Dortmund daga Jamus da Sporting Lisbon daga Portugal.

FC Porto daga Portugal da Liverpool daga Ingila.

PSG daga Faransa da
Manchester City daga Ingila.

RB Leipzig daga Jamus da Club Brugge daga Belgium.

Real Madrid daga Sifaniya da Sheriff Tiraspol daga kasar Moldova.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!