Gwamnatin jihar Kano, ta karyata jita-jitar cewa ta fara karɓar takardun masu neman tallafin karatu zuwa ƙasashen waje da cikin gida karkashin shirin “1001 scholarship program”....
Rikici ya barke a wani taron jiga-jigan jam’iyyar APC na yankin Arewa maso Gabas da aka gudanar a yau Lahadi a jihar Gombe, bayan da mataimakin...
Gwamnatin jihar Kano ta bai wa al’ummar Unguwannin Tal’udu da Sani Mainagge da Kabuga waɗanda aikin Gadar Sama ya shafi gidajensu wa’adin fara kwashe kayansu domin...
Rundinar yan sandan Kano ta bada Umarnin farauto mata yan Daba a duk inda suke a fadin Jihar nan. Kwamishinan Yan sandan Kano Cp Ibrahim...
Gwamnatin jihar Adamawa ta rushe rumfuna da shagunan da aka gina ba bisa ka’ida ba a cikin babbar kasuwar Jimeta da ke birnin Yola. Wannan mataki...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wata ganawa da wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP, wanda da ake kallon ta a matsayin yunkurin kulla sabon hadin kan...
Rundunar ‘yan sandan Kasar nan ta ce ta yi nasarar kuɓutar da mutum 73 da aka yi garkuwa da su tare da kama wasu 175 da...
Kungiyar lauyoyin ta kasa reshen jihar Kano, ta nuna damuwa kan yadda ake samun karuwar laifukan take hakkin dan Adam tare da yin kira da a...
Hukumar ƙididdiga ta Kasa , NBS ta ce kuɗin da Najeriya ke kashewa wajen shigo da man fetur daga ƙasashen waje ya ragu da fiye da...
Gwamnatin Jihar Kano zata dauki matakan doka kan masu gini ko zuba Shara a magudanar ruwa dake jawo ambaliyar a birni da wajen Jihar. Kwamishinan ma’aikatar...