Majalisar wakilan Najeiya, ta ce, ba ta goyon bayan yadda ake rarraba wutar lanatarki a tsakanin ga mutane da kuma kamfanoni. Dan majalisar wakilai mai...
Gwamnatin jihar Taraba, ta raba tallafi ga mutanen yankunan da rikicin manoma da makiyaya ya shafa a Karamar Hukumar Karim Lamido, domin farfaɗo da rayuwar jama’a...
Ministan kasafin kudi da tsare-tsaren tattalin arziki, Atiku Bagudu, ya ce gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta aiwatar da sauye-sauye masu karfi da suka sanya tattalin arzikin...
Kungiyar malaman makaranta ta Najeriya NUT, ta ce sauya tsarin gudanar da jarrabawar kammala makarantun sakandare ta WAEC da NECO zuwa tsarin amfani da Kwamfuta da...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyaguin kwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta cafke kimanin kunshi 66 na wani nau’in tabar wiwi, kunshe kunshe a cikin koren...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kai ziyarar Sallah ga Alhazan jihar a masaukinsu da ke kasar Saudiyya, inda ya bai wa kowane mahajjaci kyautar...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet ta yi hasashen samun tsawa da ruwan sama daga yau Lahadi zuwa ranar Talata a fadin kasa. Hasashen yanayin...
Ma’aikatan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Birnin tarayya Abuja AEDC, sun yi barazanar tsunduma yajin aiki, wanda hakan zai iya jefa Abuja da Kogi da Nasarawa...
A yau Alhamis ne Alhazai daga sassa daban-daban na duniya suka hallara a Dutsen Arafat na kasar Saudiyya domin gudanar da ibadar wuni guda wadda ke...
Rundunar Sojin Saman Najeriya, ta gargadi ƴan ta’addan da ke addabar jihohin Zamfara da Katsina da Kebbi da Sokoto da su gaggauta barin maboyar su tare ...