

Jarumi kuma mai shirya fina-finai a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood Abdul’azeez Muhammad Shareef wanda akafi sani da Abdul M. Shareef ya ce rashin saka...
Gwammatin jihar Kano ta tabbatar da cewar an samu karin mutum 9 dauke da cutar Corona a jihar, cikin mutane 422 da aka yiwa gwajin cutar...
Shugaban Majalisar Dattawa Ya Nisanta Kasansa Da Takarar 2023 Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya Allah wadarai da wani rahoto da ya danganta shi da takarar...
Gwamnatin tarayya ta baiwa masu makarantu wa’adin zuwa ranar 29 ga wannan watan da su samar da dokoki da aka shinfida musu don samun kariya wajen...
Majalisar wakilai ta gayyaci ministan kula da yankin NIGER Delta Sanata Godswill Akpabio da ya gurfana gaban kwamitinta mai kula da yankin na Niger Delta don...
Kungiyar manoman shinkafa ta kasa RIFAN ta dakatar da shirin ba da rance ga manoma na Ancho borrowers a nan Kano nan take ba tare da...
Gwamnatin tarayya ta ce kashi 63 cikin 100 na sinadarin man ruwa na wanke hannu ba ya kare cututtuka kuma ba na gaskiya ba ne, bayan...
Ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika ya yi barazanar gudanar da bincike kan yadda ake zargin wasu manyan kosohin gwamnati da suka take dokokin da aka...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta kammala dukkanin shirye-shirye don kai samame wuraren da ‘yan kasuwa ke kasa kaya akan titina...
Sarkin Gusau a jihar Zamfara Alhaji Ibrahim Bello ya ce wasu daga cikin ‘yan jihar suna taimakawa ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane waje sayar...