Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ban yi hayar ‘yan daba don su tada tarzoma ba – Bakwana

Published

on

Mai bai wa gwamna jihar kano shawara kan harkokin siyasa Mustapha Hamza Buhari Bakwana, ya musanta labarin da ke cewa ya umarci wasu ‘yan daba da su hallaka wasu mutane bayan sun tada tarzoma a nan Kano.

Mustapha Hamza Buhari Bakwana na bayyana hakan ne yayin zantawa da freedom rediyo.
A cewar sa, ba shi da hannu a wancan rikicin da ya auku kuma bai ma san ‘yan daban da suka je wuraren ba.

Har ma ya kara da cewa abin da ya sa sani kawai shi ne, wasu mutane sun far masa har ma wasu rukunin mutane suka cece shi kasancewar shi ya samarwa da mutane daban daban ayyukan yi shi yasa ba za su bari a cutar da shi ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!