Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari na ganawa da tsohon shugaban jam’iyyar APC

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari na wata ganawa da tsohon shugaban jam’iyyar APC kwamared Adams Oshimole a fadar shugabar sa da ke Abuja.

Rahotanni sun bayyana cewa, an hango kwamared Oshimole tare da shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Farfesa Ibrahim Gambari, sun dauki hanyar Ofishin shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Har ya zuwa yanzu dai, ba’a san dalilin wannan ganawa ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!